Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 6 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿رَحۡمَةٗ مِّن رَّبِّكَۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[الدُّخان: 6]
﴿رحمة من ربك إنه هو السميع العليم﴾ [الدُّخان: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda rahama daga Ubangijinka. Lalle Shi, Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda rahama daga Ubangijinka. Lalle Shi, Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda rahama daga Ubangijinka. Lalle Shĩ, Shi ne Mai ji, Mãsani |