Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 7 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿رَبِّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَيۡنَهُمَآۖ إِن كُنتُم مُّوقِنِينَ ﴾
[الدُّخان: 7]
﴿رب السموات والأرض وما بينهما إن كنتم موقنين﴾ [الدُّخان: 7]
Abubakar Mahmood Jummi (Shi ne) Ubangijin sammai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu, idan kun kasance masu yaƙini (za ku gane haka) |
Abubakar Mahmoud Gumi (Shi ne) Ubangijin sammai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu, idan kun kasance masu yaƙini (za ku gane haka) |
Abubakar Mahmoud Gumi (Shĩ ne) Ubangijin sammai da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu, idan kun kasance mãsu yaƙĩni (za ku gãne haka) |