×

Kuma Mun yi wasiyya ga mutum* game da mahaifansa biyu da kyautatãwa, 46:15 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahqaf ⮕ (46:15) ayat 15 in Hausa

46:15 Surah Al-Ahqaf ayat 15 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 15 - الأحقَاف - Page - Juz 26

﴿وَوَصَّيۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ بِوَٰلِدَيۡهِ إِحۡسَٰنًاۖ حَمَلَتۡهُ أُمُّهُۥ كُرۡهٗا وَوَضَعَتۡهُ كُرۡهٗاۖ وَحَمۡلُهُۥ وَفِصَٰلُهُۥ ثَلَٰثُونَ شَهۡرًاۚ حَتَّىٰٓ إِذَا بَلَغَ أَشُدَّهُۥ وَبَلَغَ أَرۡبَعِينَ سَنَةٗ قَالَ رَبِّ أَوۡزِعۡنِيٓ أَنۡ أَشۡكُرَ نِعۡمَتَكَ ٱلَّتِيٓ أَنۡعَمۡتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَٰلِدَيَّ وَأَنۡ أَعۡمَلَ صَٰلِحٗا تَرۡضَىٰهُ وَأَصۡلِحۡ لِي فِي ذُرِّيَّتِيٓۖ إِنِّي تُبۡتُ إِلَيۡكَ وَإِنِّي مِنَ ٱلۡمُسۡلِمِينَ ﴾
[الأحقَاف: 15]

Kuma Mun yi wasiyya ga mutum* game da mahaifansa biyu da kyautatãwa, uwarsa tã yi cikinsa wahala, kuma ta haife shi wahala. cikinsa da yãyensa watã talãtin. Har a lõkacin da ya kai ga mafi ƙarfinsa, kuma ya kai shẽkara arba'in, ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka kange nidõmin in gõde wa ni'imarKa, wadda Ka ni'imta a kaina da kuma a kan mahaifãna biyu, kuma dõmin in aikata aikin ƙwarai wanda Kake yarda da shi, kuma Ka kyautata mini a cikin zuriyata. Lalle nĩ, nã tũba zuwa gare Ka, kuma lalle ni, inã daga mãsu sallamãwa (ga umurninKa)

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ووصينا الإنسان بوالديه إحسانا حملته أمه كرها ووضعته كرها وحمله وفصاله ثلاثون, باللغة الهوسا

﴿ووصينا الإنسان بوالديه إحسانا حملته أمه كرها ووضعته كرها وحمله وفصاله ثلاثون﴾ [الأحقَاف: 15]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Mun yi wasiyya ga mutum* game da mahaifansa biyu da kyautatawa, uwarsa ta yi cikinsa wahala, kuma ta haife shi wahala. cikinsa da yayensa wata talatin. Har a lokacin da ya kai ga mafi ƙarfinsa, kuma ya kai shekara arba'in, ya ce: "Ya Ubangijina! Ka kange nidomin in gode wa ni'imarKa, wadda Ka ni'imta a kaina da kuma a kan mahaifana biyu, kuma domin in aikata aikin ƙwarai wanda Kake yarda da shi, kuma Ka kyautata mini a cikin zuriyata. Lalle ni, na tuba zuwa gare Ka, kuma lalle ni, ina daga masu sallamawa (ga umurninKa)
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Mun yi wasiyya ga mutum game da mahaifansa biyu da kyautatawa, uwarsa ta yi cikinsa wahala, kuma ta haife shi wahala. cikinsa da yayensa wata talatin. Har a lokacin da ya kai ga mafi ƙarfinsa, kuma ya kai shekara arba'in, ya ce: "Ya Ubangijina! Ka kange nidomin in gode wa ni'imarKa, wadda Ka ni'imta a kaina da kuma a kan mahaifana biyu, kuma domin in aikata aikin ƙwarai wanda Kake yarda da shi, kuma Ka kyautata mini a cikin zuriyata. Lalle ni, na tuba zuwa gare Ka, kuma lalle ni, ina daga masu sallamawa (ga umurninKa)
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Mun yi wasiyya ga mutum game da mahaifansa biyu da kyautatãwa, uwarsa tã yi cikinsa wahala, kuma ta haife shi wahala. cikinsa da yãyensa watã talãtin. Har a lõkacin da ya kai ga mafi ƙarfinsa, kuma ya kai shẽkara arba'in, ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka kange nidõmin in gõde wa ni'imarKa, wadda Ka ni'imta a kaina da kuma a kan mahaifãna biyu, kuma dõmin in aikata aikin ƙwarai wanda Kake yarda da shi, kuma Ka kyautata mini a cikin zuriyata. Lalle nĩ, nã tũba zuwa gare Ka, kuma lalle ni, inã daga mãsu sallamãwa (ga umurninKa)
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek