Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 16 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ نَتَقَبَّلُ عَنۡهُمۡ أَحۡسَنَ مَا عَمِلُواْ وَنَتَجَاوَزُ عَن سَيِّـَٔاتِهِمۡ فِيٓ أَصۡحَٰبِ ٱلۡجَنَّةِۖ وَعۡدَ ٱلصِّدۡقِ ٱلَّذِي كَانُواْ يُوعَدُونَ ﴾
[الأحقَاف: 16]
﴿أولئك الذين نتقبل عنهم أحسن ما عملوا ونتجاوز عن سيئاتهم في أصحاب﴾ [الأحقَاف: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ne waɗanda Muke karɓa, daga gare su, mafi kyaun abin da suka aikata, kuma Muke gafarta mafi munanan ayyukansum (suna) a cikin 'yan Aljanna, a kan wa'adin gaskiya wanda suka kasance ana yi musu alkawari (da shi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda Muke karɓa, daga gare su, mafi kyaun abin da suka aikata, kuma Muke gafarta mafi munanan ayyukansum (suna) a cikin 'yan Aljanna, a kan wa'adin gaskiya wanda suka kasance ana yi musu alkawari (da shi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda Muke karɓa, daga gare su, mafi kyaun abin da suka aikata, kuma Muke gãfarta mafi mũnanan ayyukansum (sunã) a cikin 'yan Aljanna, a kan wa'adin gaskiya wanda suka kasance anã yi musu alkawari (da shi) |