Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 14 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَنَّةِ خَٰلِدِينَ فِيهَا جَزَآءَۢ بِمَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[الأحقَاف: 14]
﴿أولئك أصحاب الجنة خالدين فيها جزاء بما كانوا يعملون﴾ [الأحقَاف: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan 'yan Aljanna ne, suna madawwama a cikinta, a kan sakamako ga abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan 'yan Aljanna ne, suna madawwama a cikinta, a kan sakamako ga abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan 'yan Aljanna ne, sunã madawwama a cikinta, a kan sakamako ga abin da suka kasance sunã aikatãwa |