Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahqaf ayat 35 - الأحقَاف - Page - Juz 26
﴿فَٱصۡبِرۡ كَمَا صَبَرَ أُوْلُواْ ٱلۡعَزۡمِ مِنَ ٱلرُّسُلِ وَلَا تَسۡتَعۡجِل لَّهُمۡۚ كَأَنَّهُمۡ يَوۡمَ يَرَوۡنَ مَا يُوعَدُونَ لَمۡ يَلۡبَثُوٓاْ إِلَّا سَاعَةٗ مِّن نَّهَارِۭۚ بَلَٰغٞۚ فَهَلۡ يُهۡلَكُ إِلَّا ٱلۡقَوۡمُ ٱلۡفَٰسِقُونَ ﴾
[الأحقَاف: 35]
﴿فاصبر كما صبر أولو العزم من الرسل ولا تستعجل لهم كأنهم يوم﴾ [الأحقَاف: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka yi haƙuri kamar yadda masu ƙarfin niyya daga Manzanni suka yi haƙuri. Kuma kada ka yi musu gaggawa. Kamar dai su, a ranar da suke ganin (sakamako) abin da ake yi musu wa'adi ba su zauna ba, face sa'a guda daga yini. Iyarwa dai da Manzanci). Shin, akwai wanda za a halakar? (Babu), face mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka yi haƙuri kamar yadda masu ƙarfin niyya daga Manzanni suka yi haƙuri. Kuma kada ka yi musu gaggawa. Kamar dai su, a ranar da suke ganin (sakamako) abin da ake yi musu wa'adi ba su zauna ba, face sa'a guda daga yini. Iyarwa dai da Manzanci). Shin, akwai wanda za a halakar? (Babu), face mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka yi haƙuri kamar yadda mãsu ƙarfin niyya daga Manzanni suka yi haƙuri. Kuma kada ka yi musu gaggãwa. Kamar dai sũ, a rãnar da suke ganin (sakamako) abin da ake yi musu wa'adi ba su zauna ba, fãce sa'a guda daga yini. Iyarwa dai da Manzanci). Shin, akwai wanda za a halakar? (Bãbu), fãce mutãne fasiƙai |