Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 18 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿۞ لَّقَدۡ رَضِيَ ٱللَّهُ عَنِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ إِذۡ يُبَايِعُونَكَ تَحۡتَ ٱلشَّجَرَةِ فَعَلِمَ مَا فِي قُلُوبِهِمۡ فَأَنزَلَ ٱلسَّكِينَةَ عَلَيۡهِمۡ وَأَثَٰبَهُمۡ فَتۡحٗا قَرِيبٗا ﴾
[الفَتح: 18]
﴿لقد رضي الله عن المؤمنين إذ يبايعونك تحت الشجرة فعلم ما في﴾ [الفَتح: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne haƙiƙa, Allah Ya yarda da muminai a lokacin da suke yi maka mubaya, a* a ƙarƙashin itaciyar nan domin Ya san abin da ke cikin zukatansu sai Ya saukar da natsuwa a kansu, kuma Ya saka musu da wani cin nasara makusanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne haƙiƙa, Allah Ya yarda da muminai a lokacin da suke yi maka mubaya, a a ƙarƙashin itaciyar nan domin Ya san abin da ke cikin zukatansu sai Ya saukar da natsuwa a kansu, kuma Ya saka musu da wani cin nasara makusanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne haƙĩƙa, Allah Ya yarda da muminai a lõkacin da suke yi maka mubãya, a a ƙarƙashin itãciyar nan dõmin Yã san abin da ke cikin zukãtansu sai Yã saukar da natsuwa a kansu, kuma Ya sãka musu da wani cin nasara makusanci |