Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 19 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿وَمَغَانِمَ كَثِيرَةٗ يَأۡخُذُونَهَاۗ وَكَانَ ٱللَّهُ عَزِيزًا حَكِيمٗا ﴾
[الفَتح: 19]
﴿ومغانم كثيرة يأخذونها وكان الله عزيزا حكيما﴾ [الفَتح: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Da waɗansu ganimomi masu yawa da za su karɓo su. Kuma Allah Ya kasance Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗansu ganimomi masu yawa da za su karɓo su. Kuma Allah Ya kasance Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa da zã su karɓo su. Kuma Allah Yã kasance Mabuwayi, Mai hikima |