Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 23 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿سُنَّةَ ٱللَّهِ ٱلَّتِي قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلُۖ وَلَن تَجِدَ لِسُنَّةِ ٱللَّهِ تَبۡدِيلٗا ﴾
[الفَتح: 23]
﴿سنة الله التي قد خلت من قبل ولن تجد لسنة الله تبديلا﴾ [الفَتح: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Hanyar Allah wadda ta shuɗe daga gabanin wannan, kuma ba za ka sami musanya ba ga hanyar Allah (ta taimakon muminai akan mai zaluntarsu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Hanyar Allah wadda ta shuɗe daga gabanin wannan, kuma ba za ka sami musanya ba ga hanyar Allah (ta taimakon muminai akan mai zaluntarsu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Hanyar Allah wadda ta shũɗe daga gabãnin wannan, kuma bã zã ka sãmi musanya ba ga hanyar Allah (ta taimakon mũminai akan mai zãluntarsu) |