Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 24 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي كَفَّ أَيۡدِيَهُمۡ عَنكُمۡ وَأَيۡدِيَكُمۡ عَنۡهُم بِبَطۡنِ مَكَّةَ مِنۢ بَعۡدِ أَنۡ أَظۡفَرَكُمۡ عَلَيۡهِمۡۚ وَكَانَ ٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرًا ﴾
[الفَتح: 24]
﴿وهو الذي كف أيديهم عنكم وأيديكم عنهم ببطن مكة من بعد أن﴾ [الفَتح: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Ya kange hannayensu *daga gare ku, kuma da hannayenku daga gare su, a cikin Makka, bayan Ya rinjayar da ku a kansu. Kuma Allah Ya kasance Mai gani ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Ya kange hannayensu daga gare ku, kuma da hannayenku daga gare su, a cikin Makka, bayan Ya rinjayar da ku a kansu. Kuma Allah Ya kasance Mai gani ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne Ya kange hannayensu daga gare ku, kuma da hannayenku daga gare su, a cikin Makka, bãyan Ya rinjãyar da ku a kansu. Kuma Allah Ya kasance Mai gani ga abin da kuke aikatãwa |