Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 22 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿وَلَوۡ قَٰتَلَكُمُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَوَلَّوُاْ ٱلۡأَدۡبَٰرَ ثُمَّ لَا يَجِدُونَ وَلِيّٗا وَلَا نَصِيرٗا ﴾
[الفَتح: 22]
﴿ولو قاتلكم الذين كفروا لولوا الأدبار ثم لا يجدون وليا ولا نصيرا﴾ [الفَتح: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da waɗanda suka kafirta sun yake ku, da sun juyar da ɗuwaiwai (domin gudu) sa'an nan ba za su sami majiɓinci ba, kuma ba za su sami mataimaki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗanda suka kafirta sun yake ku, da sun juyar da ɗuwaiwai (domin gudu) sa'an nan ba za su sami majiɓinci ba, kuma ba za su sami mataimaki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã waɗanda suka kãfirta sun yãke ku, dã sun jũyar da ɗuwaiwai (dõmin gudu) sa'an nan bã zã su sãmi majiɓinci ba, kuma bã zã su sãmi mataimaki ba |