Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 4 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿هُوَ ٱلَّذِيٓ أَنزَلَ ٱلسَّكِينَةَ فِي قُلُوبِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ لِيَزۡدَادُوٓاْ إِيمَٰنٗا مَّعَ إِيمَٰنِهِمۡۗ وَلِلَّهِ جُنُودُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلِيمًا حَكِيمٗا ﴾
[الفَتح: 4]
﴿هو الذي أنـزل السكينة في قلوب المؤمنين ليزدادوا إيمانا مع إيمانهم ولله﴾ [الفَتح: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya saukar da natsuwa a cikin zukatan muminai domin su ƙara wani imani tare da imaninsu, alhali kuwa rundunonin sammai da ƙasa, na Allah kawai ne, kuma Allah Ya kasance Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya saukar da natsuwa a cikin zukatan muminai domin su ƙara wani imani tare da imaninsu, alhali kuwa rundunonin sammai da ƙasa, na Allah kawai ne, kuma Allah Ya kasance Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne wanda Ya saukar da natsuwa a cikin zukãtan mũminai dõmin su ƙãra wani ĩmãni tãre da imãninsu, alhãli kuwa rundunõnin sammai da ƙasa, na Allah kawai ne, kuma Allah Ya kasance Masani, Mai hikima |