Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 5 - الفَتح - Page - Juz 26
﴿لِّيُدۡخِلَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَٱلۡمُؤۡمِنَٰتِ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَا وَيُكَفِّرَ عَنۡهُمۡ سَيِّـَٔاتِهِمۡۚ وَكَانَ ذَٰلِكَ عِندَ ٱللَّهِ فَوۡزًا عَظِيمٗا ﴾
[الفَتح: 5]
﴿ليدخل المؤمنين والمؤمنات جنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها ويكفر عنهم﴾ [الفَتح: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Ya shigar da muminai maza da muminai mata gidajen Aljanna, kogunan ruwa na gudana daga ƙarƙashin gidajen, suna madawwama a cikinsu kuma Ya kankare musu munanan ayyukansu. wannan abu ya kasance a wurin Allah babban rabo, mai gimia |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Ya shigar da muminai maza da muminai mata gidajen Aljanna, kogunan ruwa na gudana daga ƙarƙashin gidajen, suna madawwama a cikinsu kuma Ya kankare musu munanan ayyukansu. wannan abu ya kasance a wurin Allah babban rabo, mai gimia |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Ya shigar da mũminai maza da mũminai mãtã gidãjen Aljanna, kõgunan ruwa na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen, sunã madawwama a cikinsu kuma Ya kankare musu mũnãnan ayyukansu. wannan abu ya kasance a wurin Allah babban rabo, mai gimia |