Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 9 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿وَإِن طَآئِفَتَانِ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ٱقۡتَتَلُواْ فَأَصۡلِحُواْ بَيۡنَهُمَاۖ فَإِنۢ بَغَتۡ إِحۡدَىٰهُمَا عَلَى ٱلۡأُخۡرَىٰ فَقَٰتِلُواْ ٱلَّتِي تَبۡغِي حَتَّىٰ تَفِيٓءَ إِلَىٰٓ أَمۡرِ ٱللَّهِۚ فَإِن فَآءَتۡ فَأَصۡلِحُواْ بَيۡنَهُمَا بِٱلۡعَدۡلِ وَأَقۡسِطُوٓاْۖ إِنَّ ٱللَّهَ يُحِبُّ ٱلۡمُقۡسِطِينَ ﴾
[الحُجُرَات: 9]
﴿وإن طائفتان من المؤمنين اقتتلوا فأصلحوا بينهما فإن بغت إحداهما على الأخرى﴾ [الحُجُرَات: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan jama'a biyu ta muminai suka yi yaki, to, kuyi sulhu, a tsakaninsu. Sai idan ɗayansu ta yi zalunci a kan gudar, to, sai ku yaƙi wadda ke yin zalunci har ta koma, zuwa ga umurnin Allah. To, idan ta koma, sai ku yi sulhu a tsakaninsu da adalci kuma ku daidaita.* Lalle Allah na son masu daidaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan jama'a biyu ta muminai suka yi yaki, to, kuyi sulhu, a tsakaninsu. Sai idan ɗayansu ta yi zalunci a kan gudar, to, sai ku yaƙi wadda ke yin zalunci har ta koma, zuwa ga umurnin Allah. To, idan ta koma, sai ku yi sulhu a tsakaninsu da adalci kuma ku daidaita. Lalle Allah na son masu daidaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan jama'a biyu ta mũminai suka yi yãki, to, kuyi sulhu, a tsakãninsu. Sai idan ɗayansu ta yi zãlunci a kan gudar, to, sai ku yãƙi wadda ke yin zãlunci har ta kõma, zuwa ga umurnin Allah. To, idan ta kõma, sai ku yi sulhu a tsakãninsu da ãdalci kuma ku daidaita. Lalle Allah na son mãsu daidaitãwa |