Quran with Hausa translation - Surah Al-hujurat ayat 10 - الحُجُرَات - Page - Juz 26
﴿إِنَّمَا ٱلۡمُؤۡمِنُونَ إِخۡوَةٞ فَأَصۡلِحُواْ بَيۡنَ أَخَوَيۡكُمۡۚ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ لَعَلَّكُمۡ تُرۡحَمُونَ ﴾
[الحُجُرَات: 10]
﴿إنما المؤمنون إخوة فأصلحوا بين أخويكم واتقوا الله لعلكم ترحمون﴾ [الحُجُرَات: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Muminai 'yan'uwan juna kawai ne, saboda haka ku yi sulhu a tsakanin 'yan'uwanku biyu, kuma ku bi Allah da taƙawa tsammaninku, a yi muku rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Muminai 'yan'uwan juna kawai ne, saboda haka ku yi sulhu a tsakanin 'yan'uwanku biyu, kuma ku bi Allah da taƙawa tsammaninku, a yi muku rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũminai 'yan'uwan jũna kawai ne, sabõda haka ku yi sulhu a tsakãnin 'yan'uwanku biyu, kuma ku bi Allah da taƙawa tsammãninku, a yi muku rahama |