Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 35 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَٱبۡتَغُوٓاْ إِلَيۡهِ ٱلۡوَسِيلَةَ وَجَٰهِدُواْ فِي سَبِيلِهِۦ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ ﴾
[المَائدة: 35]
﴿ياأيها الذين آمنوا اتقوا الله وابتغوا إليه الوسيلة وجاهدوا في سبيله لعلكم﴾ [المَائدة: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa, kuma ku nemi tsari zuwa gare shi, kuma ku yi jihadi* a cikin hanyarsa, tsammaninku, za ku ci nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku bi Allah da taƙawa, kuma ku nemi tsari zuwa gare shi, kuma ku yi jihadi a cikin hanyarsa, tsammaninku, za ku ci nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku bi Allah da taƙawa, kuma ku nemi tsari zuwa gare shi, kuma ku yi jihãdi a cikin hanyarsa, tsammãninku, za ku ci nasara |