Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 34 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿إِلَّا ٱلَّذِينَ تَابُواْ مِن قَبۡلِ أَن تَقۡدِرُواْ عَلَيۡهِمۡۖ فَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[المَائدة: 34]
﴿إلا الذين تابوا من قبل أن تقدروا عليهم فاعلموا أن الله غفور﴾ [المَائدة: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Face fa waɗanda suka tuba tun a gabanin ku sami iko akansu, to, ku sani cewa lalle ne, Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Face fa waɗanda suka tuba tun a gabanin ku sami iko akansu, to, ku sani cewa lalle ne, Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Fãce fa waɗanda suka tuba tun a gabãnin ku sãmi ĩko akansu, to, ku sani cewa lalle ne, Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |