Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 55 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿إِنَّمَا وَلِيُّكُمُ ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱلَّذِينَ يُقِيمُونَ ٱلصَّلَوٰةَ وَيُؤۡتُونَ ٱلزَّكَوٰةَ وَهُمۡ رَٰكِعُونَ ﴾
[المَائدة: 55]
﴿إنما وليكم الله ورسوله والذين آمنوا الذين يقيمون الصلاة ويؤتون الزكاة وهم﴾ [المَائدة: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, majiɓincinku Allah ne da Manzon Sa da waɗanda suka yi imani, waɗanda suke suna tsayar da salla kuma suna bayar da zakka kuma suna ruku'i |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, majiɓincinku Allah ne da ManzonSa da waɗanda suka yi imani, waɗanda suke suna tsayar da salla kuma suna bayar da zakka kuma suna ruku'i |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, majiɓincinku Allah ne da ManzonSa da waɗanda suka yi ĩmãni, waɗanda suke sunã tsayar da salla kuma sunã bãyar da zakka kuma sunã ruku'i |