Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 56 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَمَن يَتَوَلَّ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ فَإِنَّ حِزۡبَ ٱللَّهِ هُمُ ٱلۡغَٰلِبُونَ ﴾
[المَائدة: 56]
﴿ومن يتول الله ورسوله والذين آمنوا فإن حزب الله هم الغالبون﴾ [المَائدة: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya jiɓinci Allah da Manzon Sa da waɗanda suka yi imani, to, ƙungiyar Allah sune masu rinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya jiɓinci Allah da ManzonSa da waɗanda suka yi imani, to, ƙungiyar Allah sune masu rinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya jiɓinci Allah da ManzonSa da waɗanda suka yi ĩmãni, to, ƙungiyar Allah sune mãsu rinjãya |