Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 59 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿قُلۡ يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ هَلۡ تَنقِمُونَ مِنَّآ إِلَّآ أَنۡ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَمَآ أُنزِلَ إِلَيۡنَا وَمَآ أُنزِلَ مِن قَبۡلُ وَأَنَّ أَكۡثَرَكُمۡ فَٰسِقُونَ ﴾
[المَائدة: 59]
﴿قل ياأهل الكتاب هل تنقمون منا إلا أن آمنا بالله وما أنـزل﴾ [المَائدة: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ya Mutanen Littafi! Shin, kuna ganin wani laifi daga gare mu? Face dai domin mun yi imani da Allah da abin da aka Saukar zuwa gare mu da abin da aka saukar daga gabani, kuma domin mafi yawanku fasiƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya Mutanen Littafi! Shin, kuna ganin wani laifi daga gare mu? Face dai domin mun yi imani da Allah da abin da aka Saukar zuwa gare mu da abin da aka saukar daga gabani, kuma domin mafi yawanku fasiƙai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya Mutãnen Littãfi! Shin, kunã ganin wani laifi daga gare mu? Fãce dai dõmin mun yi ĩmãni da Allah da abin da aka Saukar zuwa gare mu da abin da aka saukar daga gabãni, kuma dõmin mafi yawanku fãsiƙai ne |