×

Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! idan kun tãshi* zuwa ga salla, 5:6 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:6) ayat 6 in Hausa

5:6 Surah Al-Ma’idah ayat 6 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 6 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِذَا قُمۡتُمۡ إِلَى ٱلصَّلَوٰةِ فَٱغۡسِلُواْ وُجُوهَكُمۡ وَأَيۡدِيَكُمۡ إِلَى ٱلۡمَرَافِقِ وَٱمۡسَحُواْ بِرُءُوسِكُمۡ وَأَرۡجُلَكُمۡ إِلَى ٱلۡكَعۡبَيۡنِۚ وَإِن كُنتُمۡ جُنُبٗا فَٱطَّهَّرُواْۚ وَإِن كُنتُم مَّرۡضَىٰٓ أَوۡ عَلَىٰ سَفَرٍ أَوۡ جَآءَ أَحَدٞ مِّنكُم مِّنَ ٱلۡغَآئِطِ أَوۡ لَٰمَسۡتُمُ ٱلنِّسَآءَ فَلَمۡ تَجِدُواْ مَآءٗ فَتَيَمَّمُواْ صَعِيدٗا طَيِّبٗا فَٱمۡسَحُواْ بِوُجُوهِكُمۡ وَأَيۡدِيكُم مِّنۡهُۚ مَا يُرِيدُ ٱللَّهُ لِيَجۡعَلَ عَلَيۡكُم مِّنۡ حَرَجٖ وَلَٰكِن يُرِيدُ لِيُطَهِّرَكُمۡ وَلِيُتِمَّ نِعۡمَتَهُۥ عَلَيۡكُمۡ لَعَلَّكُمۡ تَشۡكُرُونَ ﴾
[المَائدة: 6]

Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! idan kun tãshi* zuwa ga salla, to, ku wanke fuskõkinku da hannuwanku zuwa ga magincirõri, kuma ku yi shãfa ga kãnunku, kuma ku (wanke) ƙafãfunku zuwa idãnun sãwu biyu. Kuma idan kun kasance mãsu janaba, to, ku yi tsarki, kuma idan kun kasance majinyata, kõ kuwa a kan tafiya, kõ kuwa ɗaya daga gare ku ya zo daga kãshi, kõ kuka yi shãfayyar junã da mãtã, sa'an nan ba ku sãmi ruwa ba to ku yi nufin wuri** mai kyau, sa'an nan ku yi shãfa ga fuskõkinku da hannuwanku daga gare shi. Allah bã Ya nufi dõmin Ya sanya wani ƙunci a kanku, kuma amma Yanã nufi dõmin Ya cika ni'imarSa a kanku, tsammãninku kunã gõdewa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأيها الذين آمنوا إذا قمتم إلى الصلاة فاغسلوا وجوهكم وأيديكم إلى المرافق, باللغة الهوسا

﴿ياأيها الذين آمنوا إذا قمتم إلى الصلاة فاغسلوا وجوهكم وأيديكم إلى المرافق﴾ [المَائدة: 6]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ku waɗanda suka yi imani! idan kun tashi* zuwa ga salla, to, ku wanke fuskokinku da hannuwanku zuwa ga magincirori, kuma ku yi shafa ga kanunku, kuma ku (wanke) ƙafafunku zuwa idanun sawu biyu. Kuma idan kun kasance masu janaba, to, ku yi tsarki, kuma idan kun kasance majinyata, ko kuwa a kan tafiya, ko kuwa ɗaya daga gare ku ya zo daga kashi, ko kuka yi shafayyar juna da mata, sa'an nan ba ku sami ruwa ba to ku yi nufin wuri** mai kyau, sa'an nan ku yi shafa ga fuskokinku da hannuwanku daga gare shi. Allah ba Ya nufi domin Ya sanya wani ƙunci a kanku, kuma amma Yana nufi domin Ya cika ni'imarSa a kanku, tsammaninku kuna godewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ku waɗanda suka yi imani! idan kun tashi zuwa ga salla, to, ku wanke fuskokinku da hannuwanku zuwa ga magincirori, kuma ku yi shafa ga kanunku, kuma ku (wanke) ƙafafunku zuwa idanun sawu biyu. Kuma idan kun kasance masu janaba, to, ku yi tsarki, kuma idan kun kasance majinyata, ko kuwa a kan tafiya, ko kuwa ɗaya daga gare ku ya zo daga kashi, ko kuka yi shafayyar juna da mata, sa'an nan ba ku sami ruwa ba to ku yi nufin wuri mai kyau, sa'an nan ku yi shafa ga fuskokinku da hannuwanku daga gare shi. Allah ba Ya nufi domin Ya sanya wani ƙunci a kanku, kuma amma Yana nufi domin Ya cika ni'imarSa a kanku, tsammaninku kuna godewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! idan kun tãshi zuwa ga salla, to, ku wanke fuskõkinku da hannuwanku zuwa ga magincirõri, kuma ku yi shãfa ga kãnunku, kuma ku (wanke) ƙafãfunku zuwa idãnun sãwu biyu. Kuma idan kun kasance mãsu janaba, to, ku yi tsarki, kuma idan kun kasance majinyata, kõ kuwa a kan tafiya, kõ kuwa ɗaya daga gare ku ya zo daga kãshi, kõ kuka yi shãfayyar junã da mãtã, sa'an nan ba ku sãmi ruwa ba to ku yi nufin wuri mai kyau, sa'an nan ku yi shãfa ga fuskõkinku da hannuwanku daga gare shi. Allah bã Ya nufi dõmin Ya sanya wani ƙunci a kanku, kuma amma Yanã nufi dõmin Ya cika ni'imarSa a kanku, tsammãninku kunã gõdewa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek