×

A yau an halatta muku abũbuwa mãsu dãɗi kuma abincin waɗanda aka 5:5 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:5) ayat 5 in Hausa

5:5 Surah Al-Ma’idah ayat 5 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 5 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿ٱلۡيَوۡمَ أُحِلَّ لَكُمُ ٱلطَّيِّبَٰتُۖ وَطَعَامُ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ حِلّٞ لَّكُمۡ وَطَعَامُكُمۡ حِلّٞ لَّهُمۡۖ وَٱلۡمُحۡصَنَٰتُ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنَٰتِ وَٱلۡمُحۡصَنَٰتُ مِنَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ مِن قَبۡلِكُمۡ إِذَآ ءَاتَيۡتُمُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ مُحۡصِنِينَ غَيۡرَ مُسَٰفِحِينَ وَلَا مُتَّخِذِيٓ أَخۡدَانٖۗ وَمَن يَكۡفُرۡ بِٱلۡإِيمَٰنِ فَقَدۡ حَبِطَ عَمَلُهُۥ وَهُوَ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ مِنَ ٱلۡخَٰسِرِينَ ﴾
[المَائدة: 5]

A yau an halatta muku abũbuwa mãsu dãɗi kuma abincin waɗanda aka bai wa Littãfi halal ne a gare ku, kuma abincinku halal ne a gare su, da mãtã mãsu kãmun kai daga muminai da mãtã 'yã'ya daga waɗanda aka bai wa Littãfi* a gabãninku idan kun je musu da sadãkõkinsu, kuna mãsu yin aure, ba masu yin zina ba, kuma bã mãsu riƙon abõkai ba. Kuma wanda ya kãfirta da ĩmãni to, lalle ne aikinsa yã ɓãci, kuma shĩ, a cikin Lãhira, yanã daga mãsu hasãra

❮ Previous Next ❯

ترجمة: اليوم أحل لكم الطيبات وطعام الذين أوتوا الكتاب حل لكم وطعامكم حل, باللغة الهوسا

﴿اليوم أحل لكم الطيبات وطعام الذين أوتوا الكتاب حل لكم وطعامكم حل﴾ [المَائدة: 5]

Abubakar Mahmood Jummi
A yau an halatta muku abubuwa masu daɗi kuma abincin waɗanda aka bai wa Littafi halal ne a gare ku, kuma abincinku halal ne a gare su, da mata masu kamun kai daga muminai da mata 'ya'ya daga waɗanda aka bai wa Littafi* a gabaninku idan kun je musu da sadakokinsu, kuna masu yin aure, ba masu yin zina ba, kuma ba masu riƙon abokai ba. Kuma wanda ya kafirta da imani to, lalle ne aikinsa ya ɓaci, kuma shi, a cikin Lahira, yana daga masu hasara
Abubakar Mahmoud Gumi
A yau an halatta muku abubuwa masu daɗi kuma abincin waɗanda aka bai wa Littafi halal ne a gare ku, kuma abincinku halal ne a gare su, da mata masu kamun kai daga muminai da mata 'ya'ya daga waɗanda aka bai wa Littafi a gabaninku idan kun je musu da sadakokinsu, kuna masu yin aure, ba masu yin zina ba, kuma ba masu riƙon abokai ba. Kuma wanda ya kafirta da imani to, lalle ne aikinsa ya ɓaci, kuma shi, a cikin Lahira, yana daga masu hasara
Abubakar Mahmoud Gumi
A yau an halatta muku abũbuwa mãsu dãɗi kuma abincin waɗanda aka bai wa Littãfi halal ne a gare ku, kuma abincinku halal ne a gare su, da mãtã mãsu kãmun kai daga muminai da mãtã 'yã'ya daga waɗanda aka bai wa Littãfi a gabãninku idan kun je musu da sadãkõkinsu, kuna mãsu yin aure, ba masu yin zina ba, kuma bã mãsu riƙon abõkai ba. Kuma wanda ya kãfirta da ĩmãni to, lalle ne aikinsa yã ɓãci, kuma shĩ, a cikin Lãhira, yanã daga mãsu hasãra
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek