×

Yã kai Manzo! Ka iyar da* abin da aka saukar zuwa gare 5:67 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:67) ayat 67 in Hausa

5:67 Surah Al-Ma’idah ayat 67 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 67 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿۞ يَٰٓأَيُّهَا ٱلرَّسُولُ بَلِّغۡ مَآ أُنزِلَ إِلَيۡكَ مِن رَّبِّكَۖ وَإِن لَّمۡ تَفۡعَلۡ فَمَا بَلَّغۡتَ رِسَالَتَهُۥۚ وَٱللَّهُ يَعۡصِمُكَ مِنَ ٱلنَّاسِۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[المَائدة: 67]

Yã kai Manzo! Ka iyar da* abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka. Kuma idan ba ka aikata ba, to, ba ka iyar da manzancin Sa ba ke nan. Kuma Allah Yanã tsare ka daga mutãne. Lalle ne, Allah bã Ya shiryar da mutãne kãfirai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأيها الرسول بلغ ما أنـزل إليك من ربك وإن لم تفعل فما, باللغة الهوسا

﴿ياأيها الرسول بلغ ما أنـزل إليك من ربك وإن لم تفعل فما﴾ [المَائدة: 67]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya kai Manzo! Ka iyar da* abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka. Kuma idan ba ka aikata ba, to, ba ka iyar da manzancin Sa ba ke nan. Kuma Allah Yana tsare ka daga mutane. Lalle ne, Allah ba Ya shiryar da mutane kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya kai Manzo! Ka iyar da abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka. Kuma idan ba ka aikata ba, to, ba ka iyar da manzancinSa ba ke nan. Kuma Allah Yana tsare ka daga mutane. Lalle ne, Allah ba Ya shiryar da mutane kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã kai Manzo! Ka iyar da abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka. Kuma idan ba ka aikata ba, to, ba ka iyar da manzancinSa ba ke nan. Kuma Allah Yanã tsare ka daga mutãne. Lalle ne, Allah bã Ya shiryar da mutãne kãfirai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek