×

Ka ce: "Yã ku Mutãnen Littãfi! Ba ku zama a kan kõme 5:68 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:68) ayat 68 in Hausa

5:68 Surah Al-Ma’idah ayat 68 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 68 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿قُلۡ يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ لَسۡتُمۡ عَلَىٰ شَيۡءٍ حَتَّىٰ تُقِيمُواْ ٱلتَّوۡرَىٰةَ وَٱلۡإِنجِيلَ وَمَآ أُنزِلَ إِلَيۡكُم مِّن رَّبِّكُمۡۗ وَلَيَزِيدَنَّ كَثِيرٗا مِّنۡهُم مَّآ أُنزِلَ إِلَيۡكَ مِن رَّبِّكَ طُغۡيَٰنٗا وَكُفۡرٗاۖ فَلَا تَأۡسَ عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[المَائدة: 68]

Ka ce: "Yã ku Mutãnen Littãfi! Ba ku zama a kan kõme ba, sai kun tsayar da Attaura da Injĩla da abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku."Kuma lalle ne, abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka, yanã ƙara wa mãsu yawa daga gare su girman kai da kãfirci. To, kada ka yi baƙin ciki a kan mutãne kãfirai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل ياأهل الكتاب لستم على شيء حتى تقيموا التوراة والإنجيل وما أنـزل, باللغة الهوسا

﴿قل ياأهل الكتاب لستم على شيء حتى تقيموا التوراة والإنجيل وما أنـزل﴾ [المَائدة: 68]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Ya ku Mutanen Littafi! Ba ku zama a kan kome ba, sai kun tsayar da Attaura da Injila da abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku."Kuma lalle ne, abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka, yana ƙara wa masu yawa daga gare su girman kai da kafirci. To, kada ka yi baƙin ciki a kan mutane kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Ya ku Mutanen Littafi! Ba ku zama a kan kome ba, sai kun tsayar da Attaura da Injila da abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku."Kuma lalle ne, abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka, yana ƙara wa masu yawa daga gare su girman kai da kafirci. To, kada ka yi baƙin ciki a kan mutane kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Yã ku Mutãnen Littãfi! Ba ku zama a kan kõme ba, sai kun tsayar da Attaura da Injĩla da abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku."Kuma lalle ne, abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka, yanã ƙara wa mãsu yawa daga gare su girman kai da kãfirci. To, kada ka yi baƙin ciki a kan mutãne kãfirai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek