×

Lalle ne haƙĩƙa Mun riƙi alkawarin Bani Isrã'ĩla, kuma Mun aiki manzanni 5:70 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:70) ayat 70 in Hausa

5:70 Surah Al-Ma’idah ayat 70 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 70 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿لَقَدۡ أَخَذۡنَا مِيثَٰقَ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ وَأَرۡسَلۡنَآ إِلَيۡهِمۡ رُسُلٗاۖ كُلَّمَا جَآءَهُمۡ رَسُولُۢ بِمَا لَا تَهۡوَىٰٓ أَنفُسُهُمۡ فَرِيقٗا كَذَّبُواْ وَفَرِيقٗا يَقۡتُلُونَ ﴾
[المَائدة: 70]

Lalle ne haƙĩƙa Mun riƙi alkawarin Bani Isrã'ĩla, kuma Mun aiki manzanni zuwa gare su, ko da yaushe wani manzo ya je musu da abin da rãyukansu bã su so, wani ɓangare sun ƙaryata, kuma wani ɓangare sunã kashewa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لقد أخذنا ميثاق بني إسرائيل وأرسلنا إليهم رسلا كلما جاءهم رسول بما, باللغة الهوسا

﴿لقد أخذنا ميثاق بني إسرائيل وأرسلنا إليهم رسلا كلما جاءهم رسول بما﴾ [المَائدة: 70]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne haƙiƙa Mun riƙi alkawarin Bani Isra'ila, kuma Mun aiki manzanni zuwa gare su, ko da yaushe wani manzo ya je musu da abin da rayukansu ba su so, wani ɓangare sun ƙaryata, kuma wani ɓangare suna kashewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne haƙiƙa Mun riƙi alkawarin Bani Isra'ila, kumaMun aiki manzanni zuwa gare su, ko da yaushe wani manzo ya je musu da abin da rayukansu ba su so, wani ɓangare sun ƙaryata, kuma wani ɓangare suna kashewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne haƙĩƙa Mun riƙi alkawarin Bani Isrã'ĩla, kumaMun aiki manzanni zuwa gare su, ko da yaushe wani manzo ya je musu da abin da rãyukansu bã su so, wani ɓangare sun ƙaryata, kuma wani ɓangare sunã kashewa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek