×

Lalle ne, waɗanda suka yi ĩmãni da waɗanda sukatuba (Yahũdu) da Karkatattu 5:69 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:69) ayat 69 in Hausa

5:69 Surah Al-Ma’idah ayat 69 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 69 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَٱلَّذِينَ هَادُواْ وَٱلصَّٰبِـُٔونَ وَٱلنَّصَٰرَىٰ مَنۡ ءَامَنَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَعَمِلَ صَٰلِحٗا فَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[المَائدة: 69]

Lalle ne, waɗanda suka yi ĩmãni da waɗanda sukatuba (Yahũdu) da Karkatattu da Nasãra, wanda ya yi ĩmãni da Allah da Rãnar Lãhira, kuma ya aikata aiki na ƙwarai, to, bãbu tsõro a kansu, kuma bã su zamo sunã baƙin ciki ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين آمنوا والذين هادوا والصابئون والنصارى من آمن بالله واليوم الآخر, باللغة الهوسا

﴿إن الذين آمنوا والذين هادوا والصابئون والنصارى من آمن بالله واليوم الآخر﴾ [المَائدة: 69]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne, waɗanda suka yi imani da waɗanda sukatuba (Yahudu) da Karkatattu da Nasara, wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, kuma ya aikata aiki na ƙwarai, to, babu tsoro a kansu, kuma ba su zamo suna baƙin ciki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, waɗanda suka yi imani da waɗanda sukatuba (Yahudu) da Karkatattu da Nasara, wanda ya yi imani da Allahda Ranar Lahira, kuma ya aikata aiki na ƙwarai, to, babu tsoro a kansu, kuma ba su zamo suna baƙin ciki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne, waɗanda suka yi ĩmãni da waɗanda sukatuba (Yahũdu) da Karkatattu da Nasãra, wanda ya yi ĩmãni da Allahda Rãnar Lãhira, kuma ya aikata aiki na ƙwarai, to, bãbu tsõro a kansu, kuma bã su zamo sunã baƙin ciki ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek