Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 71 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿وَحَسِبُوٓاْ أَلَّا تَكُونَ فِتۡنَةٞ فَعَمُواْ وَصَمُّواْ ثُمَّ تَابَ ٱللَّهُ عَلَيۡهِمۡ ثُمَّ عَمُواْ وَصَمُّواْ كَثِيرٞ مِّنۡهُمۡۚ وَٱللَّهُ بَصِيرُۢ بِمَا يَعۡمَلُونَ ﴾
[المَائدة: 71]
﴿وحسبوا ألا تكون فتنة فعموا وصموا ثم تاب الله عليهم ثم عموا﴾ [المَائدة: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka yi zaton cewa wata fitina ba za ta kasance ba sai Suka makanta, kuma suka kurubta, sa'an nan Allah Ya karɓi tuba a gare su, sa'an nan suka makanta kuma suka kurunta masu yawa daga gare su, alhali Allah Mai gani ne ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi zaton cewa wata fitina ba za ta kasance ba sai Suka makanta, kuma suka kurubta, sa'an nan Allah Ya karɓi tuba a gare su, sa'an nan suka makanta kuma suka kurunta masu yawa daga gare su, alhali Allah Mai gani ne ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi zaton cewa wata fitina bã zã ta kasance ba sai Suka makanta, kuma suka kurubta, sa'an nan Allah Ya karɓi tuba a gare su, sa'an nan suka makanta kuma suka kurunta mãsu yawa daga gare su, alhãli Allah Mai gani ne ga abin da suke aikatãwa |