Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 78 - المَائدة - Page - Juz 6
﴿لُعِنَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِنۢ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ عَلَىٰ لِسَانِ دَاوُۥدَ وَعِيسَى ٱبۡنِ مَرۡيَمَۚ ذَٰلِكَ بِمَا عَصَواْ وَّكَانُواْ يَعۡتَدُونَ ﴾
[المَائدة: 78]
﴿لعن الذين كفروا من بني إسرائيل على لسان داود وعيسى ابن مريم﴾ [المَائدة: 78]
Abubakar Mahmood Jummi An la'ani waɗanda suka kafirta daga Bani Isra'ila a kan harshen Dawuda da Isa ɗan Maryama. wannan kuwa saboda saɓawar da suka yi ne, kuma sun kasance suna ta'addi |
Abubakar Mahmoud Gumi An la'ani waɗanda suka kafirta daga Bani Isra'ila a kan harshen Dawuda da Isa ɗan Maryama. wannan kuwa saboda saɓawar da suka yi ne, kuma sun kasance suna ta'addi |
Abubakar Mahmoud Gumi An la'ani waɗanda suka kãfirta daga Banĩ Isrã'ĩla a kan harshen Dãwuda da Ĩsa ɗan Maryama. wannan kuwa sabõda sãɓãwar da suka yi ne, kuma sun kasance suna ta'addi |