×

Ka ce: "Yã ku Mutanen Littãfi! Kada ku zurfafa a cikin addininku, 5:77 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:77) ayat 77 in Hausa

5:77 Surah Al-Ma’idah ayat 77 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 77 - المَائدة - Page - Juz 6

﴿قُلۡ يَٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ لَا تَغۡلُواْ فِي دِينِكُمۡ غَيۡرَ ٱلۡحَقِّ وَلَا تَتَّبِعُوٓاْ أَهۡوَآءَ قَوۡمٖ قَدۡ ضَلُّواْ مِن قَبۡلُ وَأَضَلُّواْ كَثِيرٗا وَضَلُّواْ عَن سَوَآءِ ٱلسَّبِيلِ ﴾
[المَائدة: 77]

Ka ce: "Yã ku Mutanen Littãfi! Kada ku zurfafa a cikin addininku, abin da bã gaskiya ba, kuma kada ku bĩbiyi son zuciyõyin waɗansu mutãne waɗanda suka riga suka ɓace a gabãni, kuma suka ɓatar da wasu mãsu yawa, kuma suka ɓace daga tsakar hanya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل ياأهل الكتاب لا تغلوا في دينكم غير الحق ولا تتبعوا أهواء, باللغة الهوسا

﴿قل ياأهل الكتاب لا تغلوا في دينكم غير الحق ولا تتبعوا أهواء﴾ [المَائدة: 77]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Ya ku Mutanen Littafi! Kada ku zurfafa a cikin addininku, abin da ba gaskiya ba, kuma kada ku bibiyi son zuciyoyin waɗansu mutane waɗanda suka riga suka ɓace a gabani, kuma suka ɓatar da wasu masu yawa, kuma suka ɓace daga tsakar hanya
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Ya ku Mutanen Littafi! Kada ku zurfafa a cikin addininku, abin da ba gaskiya ba, kuma kada ku bibiyi son zuciyoyin waɗansu mutane waɗanda suka riga suka ɓace a gabani, kuma suka ɓatar da wasu masu yawa, kuma suka ɓace daga tsakar hanya
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Yã ku Mutanen Littãfi! Kada ku zurfafa a cikin addininku, abin da bã gaskiya ba, kuma kada ku bĩbiyi son zuciyõyin waɗansu mutãne waɗanda suka riga suka ɓace a gabãni, kuma suka ɓatar da wasu mãsu yawa, kuma suka ɓace daga tsakar hanya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek