Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 86 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[المَائدة: 86]
﴿والذين كفروا وكذبوا بآياتنا أولئك أصحاب الجحيم﴾ [المَائدة: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta kuma suka ƙaryata game da ayoyin Mu, waɗancan ne abokan Wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta kuma suka ƙaryata game da ayoyinMu, waɗancan ne abokan Wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta kuma suka ƙaryata game da ãyõyinMu, waɗancan ne abõkan Wuta |