×

Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku haramta abubuwa mãsu dãɗi 5:87 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:87) ayat 87 in Hausa

5:87 Surah Al-Ma’idah ayat 87 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 87 - المَائدة - Page - Juz 7

﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تُحَرِّمُواْ طَيِّبَٰتِ مَآ أَحَلَّ ٱللَّهُ لَكُمۡ وَلَا تَعۡتَدُوٓاْۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ ٱلۡمُعۡتَدِينَ ﴾
[المَائدة: 87]

Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku haramta abubuwa mãsu dãɗi da Allah Ya halatta muku, kuma kada ku ƙetare haddi. Lalle ne, Allah bã Ya son mãsu ƙetare haddi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأيها الذين آمنوا لا تحرموا طيبات ما أحل الله لكم ولا تعتدوا, باللغة الهوسا

﴿ياأيها الذين آمنوا لا تحرموا طيبات ما أحل الله لكم ولا تعتدوا﴾ [المَائدة: 87]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku haramta abubuwa masu daɗi da Allah Ya halatta muku, kuma kada ku ƙetare haddi. Lalle ne, Allah ba Ya son masu ƙetare haddi
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku haramta abubuwa masu daɗi da Allah Ya halatta muku, kuma kada ku ƙetare haddi. Lalle ne, Allah ba Ya son masu ƙetare haddi
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku haramta abubuwa mãsu dãɗi da Allah Ya halatta muku, kuma kada ku ƙetare haddi. Lalle ne, Allah bã Ya son mãsu ƙetare haddi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek