×

Sabõda haka, Allah Yã sãkã musu, dõmin abin da suka faɗa da 5:85 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ma’idah ⮕ (5:85) ayat 85 in Hausa

5:85 Surah Al-Ma’idah ayat 85 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 85 - المَائدة - Page - Juz 7

﴿فَأَثَٰبَهُمُ ٱللَّهُ بِمَا قَالُواْ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَاۚ وَذَٰلِكَ جَزَآءُ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[المَائدة: 85]

Sabõda haka, Allah Yã sãkã musu, dõmin abin da suka faɗa da gidãjen Aljanna (waɗanda) ƙõramu sunã gudãna a ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu, kuma wannan ne sakamakon mãsu kyautatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فأثابهم الله بما قالوا جنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها وذلك, باللغة الهوسا

﴿فأثابهم الله بما قالوا جنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها وذلك﴾ [المَائدة: 85]

Abubakar Mahmood Jummi
Saboda haka, Allah Ya saka musu, domin abin da suka faɗa da gidajen Aljanna (waɗanda) ƙoramu suna gudana a ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, kuma wannan ne sakamakon masu kyautatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Saboda haka, Allah Ya saka musu, domin abin da suka faɗa da gidajen Aljanna (waɗanda) ƙoramu suna gudana a ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, kuma wannan ne sakamakon masu kyautatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Sabõda haka, Allah Yã sãkã musu, dõmin abin da suka faɗa da gidãjen Aljanna (waɗanda) ƙõramu sunã gudãna a ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu, kuma wannan ne sakamakon mãsu kyautatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek