Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 10 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَٱلنَّخۡلَ بَاسِقَٰتٖ لَّهَا طَلۡعٞ نَّضِيدٞ ﴾
[قٓ: 10]
﴿والنخل باسقات لها طلع نضيد﴾ [قٓ: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Da itacen dabino dogaye, suna da'ya'yan itace gunda masu hauhawar juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Da itacen dabino dogaye, suna da'ya'yan itace gunda masu hauhawar juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Da itãcen dabĩno dõgãye, sunã da'ya'yan itãce gunda mãsu hauhawar jũna |