Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 11 - قٓ - Page - Juz 26
﴿رِّزۡقٗا لِّلۡعِبَادِۖ وَأَحۡيَيۡنَا بِهِۦ بَلۡدَةٗ مَّيۡتٗاۚ كَذَٰلِكَ ٱلۡخُرُوجُ ﴾
[قٓ: 11]
﴿رزقا للعباد وأحيينا به بلدة ميتا كذلك الخروج﴾ [قٓ: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Domin arziki ga bayi, kuma Muka rayar da ƙasa matacciya game da shi. Kamar wannan ne fitar daga kabari kake |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin arziki ga bayi, kuma Muka rayar da ƙasa matacciya game da shi. Kamar wannan ne fitar daga kabari kake |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin arziki ga bãyi, kuma Muka rãyar da ƙasa matacciya game da shi. Kamar wannan ne fitar daga kabari kake |