Quran with Hausa translation - Surah Qaf ayat 9 - قٓ - Page - Juz 26
﴿وَنَزَّلۡنَا مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ مُّبَٰرَكٗا فَأَنۢبَتۡنَا بِهِۦ جَنَّٰتٖ وَحَبَّ ٱلۡحَصِيدِ ﴾
[قٓ: 9]
﴿ونـزلنا من السماء ماء مباركا فأنبتنا به جنات وحب الحصيد﴾ [قٓ: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mun sassakar, daga sama ruwa mai albarka sa'an nan Muka tsirar game da shi (itacen) lambuna da ƙwaya abin girbewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sassakar, daga sama ruwa mai albarka sa'an nan Muka tsirar game da shi (itacen) lambuna da ƙwaya abin girbewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sassakar, daga samã ruwa mai albarka sa'an nan Muka tsirar game da shi (itãcen) lambuna da ƙwãya abin girbẽwa |