Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 14 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿ذُوقُواْ فِتۡنَتَكُمۡ هَٰذَا ٱلَّذِي كُنتُم بِهِۦ تَسۡتَعۡجِلُونَ ﴾
[الذَّاريَات: 14]
﴿ذوقوا فتنتكم هذا الذي كنتم به تستعجلون﴾ [الذَّاريَات: 14]
Abubakar Mahmood Jummi (A ce musu): "Ku ɗanɗani fitinarku, wannan shi ne abin da kuka kasance kuna neman zuwansa da gaggawa |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu): "Ku ɗanɗani fitinarku, wannan shi ne abin da kuka kasance kuna neman zuwansa da gaggawa |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu): "Ku ɗanɗani fitinarku, wannan shĩ ne abin da kuka kasance kunã nẽman zuwansa da gaggãwa |