Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 14 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿هَٰذِهِ ٱلنَّارُ ٱلَّتِي كُنتُم بِهَا تُكَذِّبُونَ ﴾
[الطُّور: 14]
﴿هذه النار التي كنتم بها تكذبون﴾ [الطُّور: 14]
Abubakar Mahmood Jummi (A ce musu): "Wannan ita ce wutar da kuka kasance kuna ƙaryatawa game da ita |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu): "Wannan ita ce wutar da kuka kasance kuna ƙaryatawa game da ita |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce musu): "Wannan ita ce wutar da kuka kasance kunã ƙaryatãwa game da ita |