Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 49 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿وَمِنَ ٱلَّيۡلِ فَسَبِّحۡهُ وَإِدۡبَٰرَ ٱلنُّجُومِ ﴾
[الطُّور: 49]
﴿ومن الليل فسبحه وإدبار النجوم﴾ [الطُّور: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga dare, sai ka tsarkake Shi (da tasbihin) da lokacin juyawar taurari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga dare, sai ka tsarkake Shi (da tasbihin) dalokacin juyawar taurari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga dare, sai ka tsarkake Shi (da tasbĩhin) dalõkacin jũyãwar taurãri |