Quran with Hausa translation - Surah AT-Tur ayat 48 - الطُّور - Page - Juz 27
﴿وَٱصۡبِرۡ لِحُكۡمِ رَبِّكَ فَإِنَّكَ بِأَعۡيُنِنَاۖ وَسَبِّحۡ بِحَمۡدِ رَبِّكَ حِينَ تَقُومُ ﴾
[الطُّور: 48]
﴿واصبر لحكم ربك فإنك بأعيننا وسبح بحمد ربك حين تقوم﴾ [الطُّور: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ka yi hakuri da hukuncin Ubangijinka, lalle kai fa kana idanun Mu, kuma ka tsarkake* Ubangijinka da (tasbihi) game da gode Masa a lokacin da kake tashi tsaye (domin salla ko wani abu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka yi hakuri da hukuncin Ubangijinka, lalle kai fa kana idanunMu, kuma ka tsarkake Ubangijinka da (tasbihi) game da gode Masa a lokacin da kake tashi tsaye (domin salla ko wani abu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka yi hakuri da hukuncin Ubangijinka, lalle kai fa kanã idãnunMu, kuma ka tsarkake Ubangijinka da (tasbĩhi) game da gõde Masa a lõkacin da kake tãshi tsaye (dõmin salla kõ wani abu) |