Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 54 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿إِنَّ ٱلۡمُتَّقِينَ فِي جَنَّٰتٖ وَنَهَرٖ ﴾
[القَمَر: 54]
﴿إن المتقين في جنات ونهر﴾ [القَمَر: 54]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle masu taƙawa suna a cikin gidajen Aljanna da koguna |
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle masu taƙawa suna a cikin gidajen Aljanna da koguna |
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mãsu taƙawa sunã a cikin gidãjen Aljanna da kõguna |