Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 16 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿مُّتَّكِـِٔينَ عَلَيۡهَا مُتَقَٰبِلِينَ ﴾
[الوَاقِعة: 16]
﴿متكئين عليها متقابلين﴾ [الوَاقِعة: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Suna gincire a kansu, suna masu kallon juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna gincire a kansu, suna masu kallon juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã gincire a kansu, sunã mãsu kallon jũna |