Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 18 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿بِأَكۡوَابٖ وَأَبَارِيقَ وَكَأۡسٖ مِّن مَّعِينٖ ﴾
[الوَاقِعة: 18]
﴿بأكواب وأباريق وكأس من معين﴾ [الوَاقِعة: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Da wasu kofuna da shantula da hinjalai daga (giya) mai ɓuɓɓuga |
Abubakar Mahmoud Gumi Da wasu kofuna da shantula da hinjalai daga (giya) mai ɓuɓɓuga |
Abubakar Mahmoud Gumi Da wasu kõfuna da shantula da hinjãlai daga (giya) mai ɓuɓɓuga |