Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 70 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿لَوۡ نَشَآءُ جَعَلۡنَٰهُ أُجَاجٗا فَلَوۡلَا تَشۡكُرُونَ ﴾
[الوَاقِعة: 70]
﴿لو نشاء جعلناه أجاجا فلولا تشكرون﴾ [الوَاقِعة: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Da Mun so, da Mun mayar da shi ruwan zartsi. To don me ba ku godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Mun so, da Mun mayar da shi ruwan zartsi. To don me ba ku godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã Mun so, dã Mun mayar da shi ruwan zartsi. To don me bã ku gõdẽwa |