Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 69 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿ءَأَنتُمۡ أَنزَلۡتُمُوهُ مِنَ ٱلۡمُزۡنِ أَمۡ نَحۡنُ ٱلۡمُنزِلُونَ ﴾
[الوَاقِعة: 69]
﴿أأنتم أنـزلتموه من المزن أم نحن المنـزلون﴾ [الوَاقِعة: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ku ne kuke saukar da shi daga girgije, ko kuwa Mune Masu saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ku ne kuke saukar da shi daga girgije, ko kuwa Mune Masu saukarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kũ ne kuke saukar da shi daga girgije, kõ kuwa Mũne Mãsu saukarwa |