Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 5 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿لَّهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَإِلَى ٱللَّهِ تُرۡجَعُ ٱلۡأُمُورُ ﴾
[الحدِيد: 5]
﴿له ملك السموات والأرض وإلى الله ترجع الأمور﴾ [الحدِيد: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma zuwa gare Shi (Allah) kawai ake mayar da al'amura |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma zuwa gare Shi (Allah) kawai ake mayar da al'amura |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma zuwa gare Shĩ (Allah) kawai ake mayar da al'amura |