Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 4 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿هُوَ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ فِي سِتَّةِ أَيَّامٖ ثُمَّ ٱسۡتَوَىٰ عَلَى ٱلۡعَرۡشِۖ يَعۡلَمُ مَا يَلِجُ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَمَا يَخۡرُجُ مِنۡهَا وَمَا يَنزِلُ مِنَ ٱلسَّمَآءِ وَمَا يَعۡرُجُ فِيهَاۖ وَهُوَ مَعَكُمۡ أَيۡنَ مَا كُنتُمۡۚ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٞ ﴾
[الحدِيد: 4]
﴿هو الذي خلق السموات والأرض في ستة أيام ثم استوى على العرش﴾ [الحدِيد: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa a cikin wasu kwanuka shida, sa'an nan Ya daidaitu a kan Al'arshi, Yana sanin abin da ke shiga cikin ƙasa da abin da ke fita daga gare ta, da abin da ke sauka daga sama da abin da ke hawa cikinta, kuma Shi yana tareda ku duk inda kuka kasance. Kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa a cikin wasu kwanuka shida, sa'an nan Ya daidaitu a kan Al'arshi, Yana sanin abin da ke shiga cikin ƙasa da abin da ke fita daga gare ta, da abin da ke sauka daga sama da abin da ke hawa cikinta, kuma Shi yana tareda ku duk inda kuka kasance. Kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa a cikin wasu kwãnuka shida, sa'an nan Ya daidaitu a kan Al'arshi, Yanã sanin abin da ke shiga cikin ƙasa da abin da ke fita daga gare ta, da abin da ke sauka daga sama da abin da ke hawa cikinta, kuma Shĩ yanã tareda ku duk inda kuka kasance. Kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa |