Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 6 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿يُولِجُ ٱلَّيۡلَ فِي ٱلنَّهَارِ وَيُولِجُ ٱلنَّهَارَ فِي ٱلَّيۡلِۚ وَهُوَ عَلِيمُۢ بِذَاتِ ٱلصُّدُورِ ﴾
[الحدِيد: 6]
﴿يولج الليل في النهار ويولج النهار في الليل وهو عليم بذات الصدور﴾ [الحدِيد: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Yana shigar da dare a cikin yini, kuma Yana shigar da yini a cikin dare, kuma Shi Masani ne ga abin da yake a cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana shigar da dare a cikin yini, kuma Yana shigar da yini a cikin dare, kuma Shi Masani ne ga abin da yake a cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã shigar da dare a cikin yini, kuma Yanã shigar da yini a cikin dare, kuma Shi Masani ne ga abin da yake a cikin ƙirãza |