Quran with Hausa translation - Surah Al-hadid ayat 7 - الحدِيد - Page - Juz 27
﴿ءَامِنُواْ بِٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ وَأَنفِقُواْ مِمَّا جَعَلَكُم مُّسۡتَخۡلَفِينَ فِيهِۖ فَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مِنكُمۡ وَأَنفَقُواْ لَهُمۡ أَجۡرٞ كَبِيرٞ ﴾
[الحدِيد: 7]
﴿آمنوا بالله ورسوله وأنفقوا مما جعلكم مستخلفين فيه فالذين آمنوا منكم وأنفقوا﴾ [الحدِيد: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Ku yi imani da Allah da Manzon Sa, kuma ku ciyar daga abin da Allah Ya wakilta ku a cikinsa (na dukiya). To, waɗannan da suka yi imani daga cikinku, kuma suka ciyar, suna da wani sakamako mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yi imani da Allah da ManzonSa, kuma ku ciyar daga abin da Allah Ya wakilta ku a cikinsa (na dukiya). To, waɗannan da suka yi imani daga cikinku, kuma suka ciyar, suna da wani sakamako mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yi ĩmãni da Allah da ManzonSa, kuma ku ciyar daga abin da Allah Ya wakilta ku a cikinsa (na dũkiya). To, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma |