×

Bã zã ka sãmi mutãne mãsu yin ĩmãni da Allah da RãnarLãhira 58:22 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mujadilah ⮕ (58:22) ayat 22 in Hausa

58:22 Surah Al-Mujadilah ayat 22 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 22 - المُجَادلة - Page - Juz 28

﴿لَّا تَجِدُ قَوۡمٗا يُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ يُوَآدُّونَ مَنۡ حَآدَّ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَلَوۡ كَانُوٓاْ ءَابَآءَهُمۡ أَوۡ أَبۡنَآءَهُمۡ أَوۡ إِخۡوَٰنَهُمۡ أَوۡ عَشِيرَتَهُمۡۚ أُوْلَٰٓئِكَ كَتَبَ فِي قُلُوبِهِمُ ٱلۡإِيمَٰنَ وَأَيَّدَهُم بِرُوحٖ مِّنۡهُۖ وَيُدۡخِلُهُمۡ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَاۚ رَضِيَ ٱللَّهُ عَنۡهُمۡ وَرَضُواْ عَنۡهُۚ أُوْلَٰٓئِكَ حِزۡبُ ٱللَّهِۚ أَلَآ إِنَّ حِزۡبَ ٱللَّهِ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ ﴾
[المُجَادلة: 22]

Bã zã ka sãmi mutãne mãsu yin ĩmãni da Allah da RãnarLãhira sunã sõyayya da wanda ya sãɓã wa Allah da ManzonSa ba, kõ dã sun kasance ubanninsu ne, kõ ɗiyansu kõ 'yan'uwansu, ko danginsu. waɗannan Allah Yã rubuta ĩmãni a cikin zukãtansu, kuma Yã ƙarfafa su da wani rũhi* daga gare Shi, kuma zai shigar da su a gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna ƙarƙashinsu sunã mãsu dawwama a cikinsu. Allah Yã yarda da su, kuma sun yarda da Shi. Waɗannan ƙungiyar Allah ne. To, lalle ƙungiyar Allah sũ ne mãsu babban rabo

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لا تجد قوما يؤمنون بالله واليوم الآخر يوادون من حاد الله ورسوله, باللغة الهوسا

﴿لا تجد قوما يؤمنون بالله واليوم الآخر يوادون من حاد الله ورسوله﴾ [المُجَادلة: 22]

Abubakar Mahmood Jummi
Ba za ka sami mutane masu yin imani da Allah da RanarLahira suna soyayya da wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa ba, ko da sun kasance ubanninsu ne, ko ɗiyansu ko 'yan'uwansu, ko danginsu. waɗannan Allah Ya rubuta imani a cikin zukatansu, kuma Ya ƙarfafa su da wani ruhi* daga gare Shi, kuma zai shigar da su a gidajen Aljanna, ƙoramu na gudana ƙarƙashinsu suna masu dawwama a cikinsu. Allah Ya yarda da su, kuma sun yarda da Shi. Waɗannan ƙungiyar Allah ne. To, lalle ƙungiyar Allah su ne masu babban rabo
Abubakar Mahmoud Gumi
Ba za ka sami mutane masu yin imani da Allah da RanarLahira suna soyayya da wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa ba, ko da sun kasance ubanninsu ne, ko ɗiyansu ko 'yan'uwansu, ko danginsu. waɗannan Allah Ya rubuta imani a cikin zukatansu, kuma Ya ƙarfafa su da wani ruhi daga gare Shi, kuma zai shigar da su a gidajen Aljanna, ƙoramu na gudana ƙarƙashinsu suna masu dawwama a cikinsu. Allah Ya yarda da su, kuma sun yarda da Shi. Waɗannan ƙungiyar Allah ne. To, lalle ƙungiyar Allah su ne masu babban rabo
Abubakar Mahmoud Gumi
Bã zã ka sãmi mutãne mãsu yin ĩmãni da Allah da RãnarLãhira sunã sõyayya da wanda ya sãɓã wa Allah da ManzonSa ba, kõ dã sun kasance ubanninsu ne, kõ ɗiyansu kõ 'yan'uwansu, ko danginsu. waɗannan Allah Yã rubuta ĩmãni a cikin zukãtansu, kuma Yã ƙarfafa su da wani rũhi daga gare Shi, kuma zai shigar da su a gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna ƙarƙashinsu sunã mãsu dawwama a cikinsu. Allah Yã yarda da su, kuma sun yarda da Shi. Waɗannan ƙungiyar Allah ne. To, lalle ƙungiyar Allah sũ ne mãsu babban rabo
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek