Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 5 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يُحَآدُّونَ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ كُبِتُواْ كَمَا كُبِتَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۚ وَقَدۡ أَنزَلۡنَآ ءَايَٰتِۭ بَيِّنَٰتٖۚ وَلِلۡكَٰفِرِينَ عَذَابٞ مُّهِينٞ ﴾
[المُجَادلة: 5]
﴿إن الذين يحادون الله ورسوله كبتوا كما كبت الذين من قبلهم وقد﴾ [المُجَادلة: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle waɗanda ke saɓa wa Allah da ManzonSa, an wulakanta su kamar yadda aka wulakantar da waɗanda ke a gabaninsu, kuma lalle Mun saukar da ayoyi bayyanannu, kuma kafirai na da azaba mai wulakantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke saɓa wa Allah da ManzonSa, an wulakanta su kamar yadda aka wulakantar da waɗanda ke a gabaninsu, kuma lalle Mun saukar da ayoyi bayyanannu, kuma kafirai na da azaba mai wulakantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗanda ke sãɓã wa Allah da ManzonSa, an wulãkanta su kamar yadda aka wulãkantar da waɗanda ke a gabãninsu, kuma lalle Mun saukar da ãyõyi bayyanannu, kuma kãfirai nã da azãba mai wulãkantãwa |